Idon Mikiya

  • MILIYAN BAKWAI KAWAI MUKA NEMA-MAI GARKUWA DA DAN MAKWABTAN SU

    MILIYAN BAKWAI KAWAI MUKA NEMA-MAI GARKUWA DA DAN MAKWABTAN SU0

    Mahaifin yaran, dan shekaru shida a duniya mai suna shaheed ya bayyana cewar, fatansa baya wuce kotu ta yiwa wannan matashi ladabi yadda ya tayar musu da hankali babu gaira babu dalili. Yace sun sace masa dansa, kuma  suka nemi diyyar miliyan 7. Cikakken labarin na tafe ta cikin shirin idon mikiya na daren yau

  • TA KONE ALMAJIRI DA DUTSEN GUGA AKAN MARKADE

    TA KONE ALMAJIRI DA DUTSEN GUGA AKAN MARKADE0

    Matar ta kada hujja da cewar wai almajirin ya barar mata da markade gami da jefar mata da jariri babban dalilin daya sanya ta saka dutsen guga a wuta ta dinga dodana masa a jiki.   Cikakken labarin na tafe ta cikin shirin idon mikiya na gobe litinin da karfe 10:00 na dare sannan a

Sports

Recent Posts

Recommended

Latest Posts

Featured Videos