ALLAH YA YIWA TSOHON SHUGABAN KASA SHEHU SHAGARI RASUWA

"Afrika, Labarai, Najeriya, Sashen Labarai da al'amuran yau da Kullum", by: -

Details

A yammacin yau ne tsohon Shugaban kasa Alhaji Shehu Usman Shagari Allah yayi masa rasuwa yana da shekaru 93 a Duniya.

Tsohon Shugaban ya rasu ne a yau Juma`a a wani Asibiti dake Burnin Tarayya Abuja bayan ya sha fama da rashin lafiya acewar wani jikansa Bello shagari.

marigayi shagari dai Dan asalin Jihar sokoto dake Arewacin kasar nan, shine Shugaban Najeriya na shida a jerin shuwagabannin da suka mulki kasar nan, da fatan Allah ya gafarta masa ameen.

Fadi Ra'ayoyin Ku

ra'ayoyin ku

Tags