• Shugaban Kasa Buhari ya Amince da Karawa Malaman Makaranta Albashi

  Shugaban Kasa Buhari ya Amince da Karawa Malaman Makaranta Albashi0

  Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya aminta da samar da sabon tsarin albashi ga malaman makaranta a kasa baki daya. Buhari ya sanya hannu akan sabon tsarin albashin a wajen taron murnar ranar malamai ta duniya. Muhammadu Buhari wanda Ministan Ilimi Malam Adamu Adamu ya wakilta awajen taron ya kara da cewa shugaban kasar ya amince

  READ MORE
 • Nasiru El Rufai ya Amince da Karin 32.5% ga Malaman Makaranta

  Nasiru El Rufai ya Amince da Karin 32.5% ga Malaman Makaranta0

  Gwamanan jahar Kaduna malam nasiru el rufai ya amince da Karin kaso 32.5 ga dukkanin malaman makarantun gwamnati dake jahar. Kwamishinan ilimi na jahar jaafaru sani ya bayyana hakan a taron manema labarai a jahar ta Kaduna. Kwamishinan yace kaso 27.5 zaa kara shi ga dukkanin malaman jahar a inda kaso 5 zaa karashi ga

  READ MORE
 • MILIYAN BAKWAI KAWAI MUKA NEMA-MAI GARKUWA DA DAN MAKWABTAN SU

  MILIYAN BAKWAI KAWAI MUKA NEMA-MAI GARKUWA DA DAN MAKWABTAN SU0

  Mahaifin yaran, dan shekaru shida a duniya mai suna shaheed ya bayyana cewar, fatansa baya wuce kotu ta yiwa wannan matashi ladabi yadda ya tayar musu da hankali babu gaira babu dalili. Yace sun sace masa dansa, kuma  suka nemi diyyar miliyan 7. Cikakken labarin na tafe ta cikin shirin idon mikiya na daren yau

  READ MORE