Aminci Radio News

Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars bazasu fafata wasansu na mako na biyu ba na gasar ajin Premier ta kasar nan. Kano Pillars din dai zatai tattaki zuwa jahar Akwa Ibom ne domin buga wasa da kungiyar kwallon kafa ta Akwa Starlets. Hukumar shirya gasar ta a jin Premier ta kasar nan ce ta bayyana […]

Allah ya yi wa mai-dakin Firaministan Najeriya Sir Abubakar Tafawa Balewa rasuwa, matarsa da ta rage a duniya cikin matansa hudu. Hajiya Jummai ta rasu ne a ranar Lahadi da yamma a birnin Lagos kudancin Najeriya, kamar yadda daya daga cikin ‘ya’yan Marigayi Firaminista Tafawa Balewa ya tabbatar wa BBC. Umar Tafawa Balewa ya ce […]

Akwai yiwuwar cewa matasan da ke kashe sama da awa uku a rana a kan shafukan sada zumunta ba za su yi bacci ba sai bayan karfe sha daya na dare kuma za su iya farkawa cikin daren, in ji wani bincike da aka gudanar a Birtaniya. Wannan na shafar matashi daya cikin uku- inda […]