Shugaba Buhari na son nada saban shugaban Hukumar Alhazai ta kasa.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mika sunan sabon shugaban hukumar alhazai ta kasa da mambobinta ga majalisar dattijai domin tantancewa. Majalisar dattawan da kanta ta wallafa a shafinta na Twitter cewa ta karba gami da bitar wata wasika da Shugaban ya aiko zauren dangane da nada sabon Shugaban Hukumar. Sai dai majalisar ba ta yi […]