Entries by Aminci Radio

Kwankwaso Bashi da Hujja akan zargin Shugaban Kasa Muhammad Buhari shine ya bada Umarnin Cire Sarki Muhammad Sanusi II – Muhammad Garba

Kwankwaso Bashi da Hujja akan zargin Shugaban Kasa Muhammad Buhari shine ya bada Umarnin Cire Sarki Muhammad Sanusi II – Muhammad Garba Kwamishinan Yada Labarai na Gwamnatin Kano Muhammad Garba, ya mayar da martani ga tsohon Gwamnan Kano Injiya Rabiu Musa Kwankwaso, kan zargin umarni Gwamna Ganduje ya karba daga Shugaban Kasa Muhammad Buhari don […]

Kotu ta samu Maryam Sanda da laifin ‘kashe mijinta’

Kotu ta samu Maryam Sanda da laifin ‘kashe mijinta’ Wata babbar kotu a Abuja ta samu Maryam Sanda da laifin ‘kashe mijinta’. Sashin Hausa na BBC ya rawaito a yau Litinin ne dai kotun ta yanke hukunci a kan shari’ar Maryam Sanda, matar da ake zargi da kashe mijinta Bilyaminu Bello a 2017. Da farko […]

Yadda Gwamnatin Tarayya ta haramta kungiyar tsaro ta Amotekun

Gwamnatin tarayya ta sanar da haramta kungiyar tsaro ta Amotekun, da wasu jihohin shiyyar kudu suka samar. Kafa rundunr tsaron ya janyo ce-ce-ku-ce inda wasu ke ganin za ta iya zama barazana ga kasar a nan gaba. Mai taimaka wa Ministan Shari’ar kasar nan a fannin yada labarai Dakta Umar Jibrilu Gwandu ya shaida wa […]

,

KOTUN KOLI TA DAGE ZAMANTA KAN SHARI’AR GWAMNONI

KOTUN KOLI TA DAGE ZAMANTA KAN SHARI’AR GWAMNONI   Kotun Koli ta Dage zamanta kan shari’ar Gwamnoni a Najeriya, zuwa ranar Talata 14 ga watan Janairu na 2020. Wannan ya biyo bayan rashin lafiya da daya daga cikin mutane 7 masu gudanar shari’ar kamar yadda Alkalin Alkalai Justice Muhammad Tanko ya Bayyana. Tun da farko […]

,

HUKUMAR EFCC TA RUFE ASUSUN SANATA SHEHU SANI

Hukumar Yaki da Masu Yiwa Tattalin Arziki Kasa Ta’annati EFCC ta daskarar da asusun Banki na ajiya mallakar tsohon Sanatan Kaduna ta Tsakiya Shehu Sani. Babban Mashawarci ga Sanata Shehu Sani, Malqm Sulaiman Ahmad ne ya tabbatarwa da Manema Labarai Lamarin a ranar Lahadi A senior special adviser to Senator Shehu Sani, kuma Hukumar ta […]