Entries by Aminci Radio

Shafin Google zai dakatar da tallace-tallacen Siyasa

Kamfanin Google ya sanar da kudirinsa na dakatar da duk wasu tallace-tallace da suka shafi yakin neman zaben siyasa. Sabon tsarin zai hana masu talla yin amfani da siyasa da bayanan masu zabe wajen aike sakonsu ga wasu mutane da aka kebe. A gaba kuma, masu zaben za su kasance an takaita su ga yin […]

Allah Ya yi wa Mai-dakin Sir Abubakar Tafawa Balewa rasuwa

Allah ya yi wa mai-dakin Firaministan Najeriya Sir Abubakar Tafawa Balewa rasuwa, matarsa da ta rage a duniya cikin matansa hudu. Hajiya Jummai ta rasu ne a ranar Lahadi da yamma a birnin Lagos kudancin Najeriya, kamar yadda daya daga cikin ‘ya’yan Marigayi Firaminista Tafawa Balewa ya tabbatar wa BBC. Umar Tafawa Balewa ya ce […]