All posts by Aminci Radio

Archives Author

Warkajami

Shirye-shiryen Aminci 0

Warkajami:

shiri ne na ban dariya da sanya nishadi ga mai sauraro.

Tsahon lokaci: Minti Talatin

Lokacin gabatar da shirin:

Ranar:

Mai Shiryawa:

Masu gabatarwa: Abubakar Isa Dandago da Shamsu Mustapha Danhaki.

Kasar mu ta gado

Shirye-shiryen Aminci 0

Kasar mu ta gado:

Shiri ne da yake yin tsokaci akan zamantakewar yan Najeriya a sassan daban-daban na fadin kasar ta fuskar tarihi tattalin arziki, siyasa da dai sauransu.

Tsahon lokaci:

Ranar:

Lokacin gabatar da shirin:

Mai Shiryawa: Usman Tijjani Abdulqadir.

Mai gabatarwa: Usman Tijjani Abdulqadir.

Taskar Bollywood

Shirye-shiryen Aminci 0

Taskar Bollywood:

Shiri ne akan masana’antar fina-finai ta kasar indiya.

Tsahon lokaci:

Ranar:

Lokacin gabatar da shirin:

Mai Shiryawa:

Mai gabatarwa: Aliyu Sufyan Alhassan.

Zamantakewar Iyali

Shirye-shiryen Aminci 0

Zamantakewar iyali:

Shiri ne da yake tattaunawa akan yanayin zamantakewar iyali, musamman domin wayar da kai alumarmu a sami ingantaccen gida.

Tsahon lokaci: Minti Talatin

Ranar:

Lokacin gabatar da shirin:

Mai Shiryawa: Usman Tijjani Abdulqadir

Mai gabatarwa: Aisha Shehu Wan.

Akushin Aminci

Shirye-shiryen Aminci 0

Akushin Aminci:

Shiri ne dake kawo bayanai nau’inkan abinci iri daban daban.

Tsahon lokaci:

Ranar Gabatarwa:

Lokacin gabatarwa:

Mai shiryawa: Usamn Tijjani Abdulkadir

Mai gabatarwa: Samira Adnan.

Kukan Kurciya

Shirye-shiryen Aminci 0

Kukan Kurciya:

Shiri ne dake bibiyar irin aikace aikacen da shugabannin kananan hukumomi dana ma’ikatun gwamnati suke aiwatar wa.

Tsahon lokaci:

Ranar:

Lokacin Gabatarwa:

Mai Shiryawa: Aminu Garba Indabawa

Mai gabatarwa: Khalifa Shehu Dokaji.

Masarautun mu

Shirye-shiryen Aminci 0

Masarautun mu:

Shiri ne dake kawo bayanai akan masarautar Kano.

Tsahon lokaci:

Ranar Gabatarwa:

Lokacin Gabatarwa:

Mai shiryawa:

Mai gabatrwa: Khalifa Shehu Dokaji.

Ni da Muhallina

Shirye-shiryen Aminci 0

Ni da Muhallina:

Shiri ne dake yin bayanai da nazari kan muhalli, amfanin kyautata shi da kuma illar rashin kyautata shin.

Tsahon lokaci:

Ranar gabatarwa:

Lakacin gabatarwa:

Shiryawa da gabatarwa: Usman Tijjani Abdulqadir

Aiki da Shari’a

Shirye-shiryen Aminci 0

Aiki da Shari’a:

Shiri ne da yake yin fashin baki kan dokokin kasa.

Tsahon Lokaci: Minti Talatin (30 mins.)

Ranar gabatarwa:

Lokacin gabatarwa:

Shiryawa da gabatarwa: Aminu Garba Indabawa.