Labaran Yammacin Laraba

Yau Laraba 11/03/2020CE - 16/07/1441AH. Ga cikakken labaran: Gwamna El-Rufa'i na jihar Kaduna ya nada Muhammadu Sunusi II a matsayin Chancellor na Jami'ar jihar Kaduna. Rundunar 'yansanda ta kama wasu kansilolin Zamfara da laifin…

Labaran Safiyar Litinin

Yau Litinin 10/02/2020CE wanda yayi daidai da 15/06/1441AH. Ga cikakkun labaran Majalisar wakilai ta hurowa Hafsun Sojoji wuta ta ce su yi murabus ko a tsige su ta dole. 'Yansanda sun kama wadanda suka kai wa Sarkin Potiskum hari a…

Labaran Yammacin Talata

Yau 04/02/2020CE wanda yayi daidai da 09/06/1441AH. Ga cikakkun labaran: Tsohon Shugaban kasa, Jonathan ya ce karfin sojoji ba zai samar da tsaro a Najeriya ba. Shugaba Muhammadu Buhari ya gabatar da tsarin ba da bizar Najeriya na…

Labaran Ranar Asabar

Yau 22/05/1441AH wanda yayi daidai da 18/01/2020CE Kiris yarage asha bikin wata baturiya datazo daga kasar Amurka da saurayin dazata aura dan asalin jahar Kano wanda suka hadu a dandalin sada zumunta. Gawurtaccen mai garkuwa da…