Entries by Suraj Na Iya Kududdufawa

Real Madrid Da Athletico Madrid Ayau

Ayau za a fafata wasan karshe na gasar Super Cup tsakanin manyan kungiyoyin kwallon kafa guda biyu kuma wadanda suka fito daga birni daya wato birnin Madrid na kasar Andalos. Wannan wasa za ayishi tsakanin kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid da Athletico Madrid. Inda za a fafata wannan wasa a kasar Saudiyya da misalin […]

Labaran Safiyar Alhamis

Yau Alhamis 9/01/2020CE – wanda yayi daidai da 13/05/1441AH. Ga cikakkun labaran: Rundunar sojoji sun kai wa ‘yan bindiga hari a sansaninsu da ke Jibia na jihar Katsina. Fasto Mathew Kukah ya ce bambanci gwamnatin Buhari da Boko Haram shi ne tashin bam. Gwamna ganduje ya kalubalanci dattijan Kano a kan kirkirar sabbin masarautu a […]

Yadda Aka Raba Kyaututtuka Ga ‘Yan Wasan Afrika

  Ajiya Talata 7 ga watan Janairu na 2020 akayi bikin karrama ‘yan wasan kwallon kafa na nahiyar Afrika bangaren maza da bangaren mata. Inda akayi bikin karrama’yan wasan akasar Masar wadda itace ta dauki nauyin gasar cin kofin nahiyar Afrika data gabata. Idan muka fara da bangaren maza dan wasan kasar Senegal wato Sadio […]

Some Major Newspapers Headlines For SUNDAY December 29, 2019

NEW NIGERIAN 2023 Presidency: You Are Joking, Delta PDP Chieftain Replies Arewa National President MURIC Condemns Execution Of Christian Captives SGF Leads Strong FG Delegation, Shehu Of Borno, Other Dignitaries Attend NNPC GMD’s Children’s Wedding Buratai Commissions Ultra Modern Entrepreneurship, Skills Acquisition Centre In Yola, Lays Foundation For 23 Brigade Perimeter Fencing PDP Lied, Looters […]

Some Major Newspapers Headlines For Wednesday December 25, 2019

NEW NIGERIAN Buhari Administration Failing In Managing Nation’s Diversity -Kukah MURIC Slams CAN, US, Over Position On Religious Freedom In Nigeria Human Rights: My Conscience Is Clear, Says Buhari Christmas: Pray For Divine Guidance For Nigeria Leaders – APC Bichi Lawmaker Distributes Relief Materials To Constituents Christmas: ABG Felicitates With Nigerian Christians Christmas: Retrace Your […]

NEW NIGERIAN Buhari Administration Failing In Managing Nation’s Diversity -Kukah MURIC Slams CAN, US, Over Position On Religious Freedom In Nigeria Human Rights: My Conscience Is Clear, Says Buhari Christmas: Pray For Divine Guidance For Nigeria Leaders – APC Bichi Lawmaker Distributes Relief Materials To Constituents Christmas: ABG Felicitates With Nigerian Christians Christmas: Retrace Your […]

Labaran Safiyar Lahadi

Yau 22/12/2019CE – daidai da 23/04/1441AH. Gwamna Ganduje na jihar Kano ya yi wa manyan sakatarorin gwamnatinsa canjin wuraren aiki. Wani Sifetan ‘yan sanda, John Markus, ya kashe wani abokin aikinsa sannan daga baya ya kashe kansa a Abuja. Gwamna Zulum na jihar Borno ya bayar da umurnin soma aikin koda kyauta a jihar. Mabiya […]

Wasannin Mako Na 8 Na Gasar Ajin NPFL

Ayau Lahadi za a fafata wasannin mako na 8 na gasar ajin Premier ta kasar nan. Saidai wasan da kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars zata fafata da Nasarawa United agarin lafiya an dage wasan sakamakon gwamnatin jahar Nasarawa zatayi taro a filin. Ga jerin wasannin daza a buga a yau: Adamawa United da SunshineStars […]

Takaitattun Labaran Safiyar Alhamis

Yau 12 ga watan Disamba, 2019 wanda yayi daidai da 15 ga watan Rabiu Thani Hijira ta 1441. Ga Cikakkun Labaran: Sanatoci sun bukaci adinga biyan masu zaman kashe wando albashi tunda gwamnati ta gaza samar da ayyukan yi. Gwamnatin jihar Kano za ta kafa dokar hana aurar da ‘yan mata kafin su kammala sakandare. […]

NPFL Week Seven Matches: Sunday 8th December, 2019

By Suraj Na’iya Kududdufawa. In the ongoing Nigeria Professional Football league 2019/2020 season, Aiteo Cup Champions, Kano Pillars would entertain Delta Force on Sunday 8th December 2019 at the Sani Abacha Stadium, Kofar Mata in the Pyramid city of Kano. Bellow are the complete match day 7 fixtures: Kano Pillars Vs Delta Force Akwai United […]