Entries by Suraj Na Iya Kududdufawa

Kano Pillars Sun Lallasa Akwa Starlet Har Gida

Daga Suraj Na’iya Kududdufawa Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars sun lallasa Akwa Starlet har gida a kwantan wasansu na mako na biyu na gasar ajin Premier ta kasar nan. Yau shine karon farko da Kano Pillars tasami nasara tunda aka fara gasar ta bana biyo bayan rashin nasarori da kungiyar tayi fama dashi inda […]

Takaitattun Labaran Yammacin Litinin

Yau 02/12/2019CE Wanda yayi daidai da 05/04/1441AH. Shugaba Buhari ya aikewa majalisa da bukatar gabatar da takardun biyan haraji kafin bude asusun ajiya a banki. Babbar kotun tarayya ta yi watsi da karar da hukumar kula da ayyukan ‘yan sanda ta shigar a kan kalubalantar sifeta janar, na diban ma’aikata 10,000 da ya yi. An […]

Transport University In Daura: Buhari Says Yes, Amechi Says no Regret

President Muhammadu Buhari has commended the Federal Ministry of Transportation for convincing the China civil engineering company (CECCC) to construct a university of transportation in Daura, Katsina state. Buhari made the commendation during the ground breaking ceremony of the newly established university in Daura on Monday. He said his administration had placed much priority on […]

Jigawa Golden Stars Sun Lallasa Ifenyi Uba

Daga Suraj Na’iya Kududdufawa. Kungiyar kwallon kafa ta Jigawa Golden Stars ta caskara Ifenyi Uba awasan mako na 6 na gasar ajin Premier ta kasar nan. Jigawan ta lallasasu daci 2 da 1 afilin wasa na Sani Abacha dake Kofar Mata wanda awannan fili jigawan take buga wasannin ta na gida. Ayanzu dai Jigawa suna […]

Ajakuta, Kaduna, Kano Gas Pipeline Construction To Begin Soon – President Buhari

President Muhammadu Buhari Friday said that the Federal Government would soon commence the construction of the 600-kilometre Ajaokuta-Kaduna-Kano gas pipeline which would move gas from the Southern part of the country to the North. The Nigerian leader, who disclosed this while addressing the 5th Gas Exporting Countries Forum (GECF) Summit at the Sipopo International Conference […]

Ko Sallamar Unai Emery Zaikawo Nafita Ga Arsenal?

Daga Suraj Na’iya Kududdufawa Tub bayan zuwan tsohin mai horas da kungiyoyin kwallon kafan Lorca Deportiva da Almeria da Valencia da Spartak Mascow da Sevilla harma da Paris Saint Germain wato Unai Emery Etxegoien ya karbi ragamar horas da kungiyar kwallon kafa ta Arsenal abubuwa suka fara dadi a kungiyar kwallon kafan bayan yin wasu […]

Speech By President Muhammadu At The E-Nigeria 2019 Conference

By Suraj Na’iya Kududdufawa. President Muhammadu Buhari attends 2019 E-Nigeria International Conference, award and exhibition in Abuja on 28th November 2019. All what president Buhari said are as follows: 1. I am delighted to participate in this Opening Ceremony of the 2019 e-Nigeria Conference, Exhibition and Awards. 2. Globally, the Digital Economy is expanding at […]

Yasaki Matarsa Akan Ta Kushe Buhari

Daga Suraj Na’iya Kududdufawa. Wani mutum mai suna Jumare Bulama ya rabu da matarsa akan ta kushe shugaban kasa Muhammadu Buhari. Lamarin ya faru ne a karamar hukumar Dabai ta jahar Katsina dake Arewa maso Yammacin Najeriya. Dattijon daman tuni yake ikirarin cewa shifa zai iya rabuwa da kowa akan Buhari. Matar tasa mai suna […]