Jama`a sannun mu da war haka Garzali Jibril mai mashi Bebeji ke muku fatan alkhairi da fatan an sha ruwa lafiya, ta cikin wani sabon shirin na Idon mikiya ayi saurare lafiya.

 

Masu saurare Assalamu alaikum, Abubakar Haruna Galadanchi ke muku fatan alkhairi ta cikin wani sabon shirin a yau alhamis inda zakuji cewa,

marasa lafiya na ci gaba da kokawa dangane da korar kare da sukace likitoci na musu a asibiticin Jihar kano.

Jami`an tsaro musamman na kan hanya dake kokarin tabbatar da dokar zaman gida tilas, na kukan yadda aka ajiye su a rana babu abunci ballantana dan abun tabawa a baka.

wata matashiya ta hallaka kanta da maganin kwari, kome yayi zafi haka?

 

Ayi saurare lafiya.

 

Masu saurare barkanmu da war haka, Garzali Jibril bebeji ke muku fatan alkhairi ta cikin wani saban shirin a yau, ayi saurare lafiya.

Masu saurare assalamu alaikum, Abubakar Haruna Galadanchi ne ke farin cikin kasancewa daku a yau ta cikin wani saban shirin ind zakuji cewa,

Tun bayan dokar zaman gida dole da gwamnatin kano ta kafa, da alama dai wasu dake da`awar suna da manya na neman kassara yunkurin jamian na tabbatar da wannan doka.

 

muna tafe daci gaban tattaunawar nan da muka fara kawo maka mai saurare a jiya da matasan nan da suka hallaka yaran nan da bulo inchi 9.

 

Ayi saurare lafiya.

 

Masu saurare assalamu alaikum, Abubakar Haruna Galadanchi ne ke farin cikin kasancewa daku a yau ta cikin wani saban shirin ind zakuji cewa,

Wasu matasa ciki kuwa har da dan gidan wani babban mutum a jihar kano sunyi garkuwa da wani yaro suka kuma Hallaka shi da bulo inchi 9, da sunan suna neman kudin da zasu gina Studio na waka.

wadannan dama wasu labaran na tafe ta cikin shirin, ayi saurare lafiya.

Masu saurare assalamu alaikum, Abubakar Haruna Galadanchi ne ke muku fatan alkhairi da fatan mun wayi gari lafiya a yau litinin ta cikin wani saban shirin na IDON MIKIYA, ayi sauraro lafiya.

 

 

 

 

 

Jamaa barkanmu da war haka, Garzali Jibril mai amshi Bebeji ke muku fatan alkhairi a yau ta cikin shirin Idon mikiya na yau Jum`a ayi saurare lafiya.

 

Masu saurare assalamu alaikum, Garzali Jibril mai mashi Bebeji ke muku fatan alkhairi a ckin wnai sabon shirin na IDON MIKIYA, ayi saurare lafiya.

 

 

 

Masu saurare barkanmu da war haka, Bashir Ahmad Gasau ne ke muku fatan alkhairi a yau Talata ta cikin wan sabon shirin na IDON MIKIYA, inda zakuji cewa,

 

Kwamitin kare hakkin dan`adam anan kano yasha alwashin kwtow yarinyar nan hakkinta da aka tsinto ta, tana kwna a cikin kwata.

wadannan dama wasu labaran na tafe ta cikin shirin

Ayi saurare lafiya

 

Masu saurare assalamu alaikum, Abubakar Haruna Galadanchi ne ke farin cikin kasancewa daku a yau inda zakuji cewa,

 

Malamai a jiha kano sunyi kukan cewar kari ma ya kamata ayi musu ba wai korarsu daga aikin ma ba,

 

Wadannan dama wasu labaran na tafe ta cikin shirin, ayi saurare lafiya.