GOBARA TA HALLAKA MAI CIKI DA YAYAN TA UKU

6

Mummunar Gobarar ta tashi ne, alokacin da mai junan biyun ke barci ita da sauran yayanta uku, lamarin da tayi sanadiyyar mutuwar mai cikin da yayanta baki daya, a wani lamari mai matukar tada Hankali.

Cikakken labarin na tafe ta cikin shirin IDON MIKIYA na daren yau Alhamis da karfe 10:00 na dare sannan maimaici na tafe da safiya da karfe 08:30 zuwa 09:00.

Comments
Loading...