HISBAH TA KAMA DANSANDA DA YAN MATA A OTAL

6

Hukumar Hisbar dai ta bayyana damke wannan Dansanda a lokacin da ta kai samame wani otal, inda ta tarar da wannan dansanda a daki tare da yan mata uku a wani yanayi mai munin gaske.

 

Cikakken labarin na tafe ta cikin shirin IDON MIKIYA na daren yau Talata 31-12-2019 da karfe 10:00 zuwa 10:30 na dare sannan a maimaita da karfe 08:30 zuwa 09:00 na safiya.

Comments
Loading...