Hukumar dake kula da yaduwa da kuma magance cutuka ta kasa (NCDC) ta bayyana cewar akwai kuskure kan alkaluman data bayar na ranar 3rd ga watan Aprilun wannan shekar akan cutar nan ta alakakai, COVID-19.

Tace a halin yanzu dai bayanan dake hannunta akwai masu dauke da wannan cuta mutum 26 a fadin tarayyar kasr nan. A madadin wancan adadi na farko da muka bayyana inji Hukumar, gyararun kididdigar sune 25 cif, a madadin 26 da tunda fari muka bayyana inji hukumar ta NCDC mai kula da kuma yaki da yaduwar cutuka ta kasa.

 

Make Comment

Comment