Jam`iyyr PDP  hayo maza da mata sama da 200 domin yin zanga zanga akan shuwagabannin hokumomin tsaran kasar nan guda hudu, inji fadar Shugaban kasa.

Acewar mai Magana da yawun Fadar Shugaban Garba Shehu yace sun gano wannan shiri ne da Jam`iyyar zata yi a ranar Litinin mai zuwa wanda kuma su kadai ya shafa ba wai da yawun yan Najeriya ba, kamar yadda jam`iyyar ke ikirari.

 

Make Comment

Comment