Aminci Radio 103.9 FM

"Domin Cigaban Al'umma…"

Madara ko Zuma

Uncategorized 29 Sep 17 0

Madara ko Zuma:

Shiri ne da yake zuwa muku domin nishadantar da ku masu sauraro musamman masoya kuma matasa. a cikin shirin madara ko zuma ana tattaunawa akan dukkan al’amuran masu da dada wa masoya, ta hanyar tattaunawa da matasa, masoya, samari da ‘yam mata kai tsaye a cikin shirin.

Tsahon lokaci: Awa daya (1hr)

Ranar: Juma’a

Lokacin gabatar da shirin: Karfe biyar zuwa shida na yamma (5:00 – 6:00pm)

Mai Shiryawa:

Masu gabatarwa: Shamsuddeen Mustapha Danhaki da Saddam Abubakar ungogo

Wa’azantarwa

Addini 0

Wa’azantarwa

Nishadantarwa

Nishadantarwa 0

Nishadantarwa

Fadakarwa

Fadakarwa 0

Fadakarwa

Ilimantarwa

Ilimantarwa 0

Ilimantarwa

Harkokin Kasuwanci

Kasuwanci 0

Harkokin Kasuwanci

Harkokin Siyasa

Siyasa 0

Harkokin Siyasa

Labaran Duniya

Labarai 24 Sep 17 0

Labaran Duniya

Campus Paradise

Shirye-shiryen Aminci 0

Campus Paradise:

Shiri ne da zai dinga kawo labarai da sauran abubuwa da suke faruwa a manyan makarantun gaba da sakandire kuma yana zuwa a harshen turanci.

Tsahon lokaci:

Lokacin gabatar da shirin:

Ma Shiryin Shirin:

Mai gabatrwa: Saddam Abubakar Ungoggo.

Komai sai da lafiya

Shirye-shiryen Aminci 0

Komai sai da lafiya:

Shiri ne akan harkokin kiwon lafiya

Tsahon lokaci: Minti Talatin

Lokacin gabatar da shirin:

Ranar:

Ma Shiryin Shirin: Usman Tijjani Abdulqadir

Mai gabatarwa: Gharzali JIbril Maimashi.

Daukar Nauyi: Hukumar Aminci Radio