Aminci Radio 103.9 FM

"Domin Cigaban Al'umma…"

Ni da Muhallina

Shirye-shiryen Aminci 0

Ni da Muhallina:

Shiri ne dake yin bayanai da nazari kan muhalli, amfanin kyautata shi da kuma illar rashin kyautata shin.

Tsahon lokaci:

Ranar gabatarwa:

Lakacin gabatarwa:

Shiryawa da gabatarwa: Usman Tijjani Abdulqadir

Aiki da Shari’a

Shirye-shiryen Aminci 0

Aiki da Shari’a:

Shiri ne da yake yin fashin baki kan dokokin kasa.

Tsahon Lokaci: Minti Talatin (30 mins.)

Ranar gabatarwa:

Lokacin gabatarwa:

Shiryawa da gabatarwa: Aminu Garba Indabawa.

Mu Koma Gona

Shirye-shiryen Aminci 0

Mu Koma Gona: Shiri ne da yake yin bayani kan harkokin noma (Tsirrai). Mai gabtarwa: Aminu Garba Indabawa

Rigar ‘Yanci

Sashen Siyasa 0

Rigar ‘Yanci:

Shiri ne da yake bawa yan siyasa da sauran al’umar kasa damar bayyana ra’ayin su kan yadda ake gudanar da shugabanci a matakai daban-daban.

Masu gabatarwa: Aliyu Sufyan Alhassan da Abubakar Isah Dandogo.

Idon Mikiya

Sashen Labarai da al'amuran yau da Kullum 0

Idon Mikiya:

Shiri ne da yake kawo labarai iri daban-daban musamman masu ban mamaki, ban dariya da sauransu.

Masu gabatarwa: Abubakar Haruna Galadanci da Sa’adatu Husaini Ya’u

Dandalin Matasa

Shirye-shiryen Aminci 0

Dandalin Matasa:

Shiri ne da yake tattaunawa kan rayuwar matasa.

Masu gabayarwa: Shazali saad faraway da Nusaiba Adam.

Taskar Yabon Ma’aiki

Shirye-shiryen Aminci 0

Taskar Yabon Ma’aiki:

Shiri ne da yake gayyato sha’irai domin tattaunawa da masu yabon Annabi Rahma S.A.W.

Mai gabatrawa: Shamsudden Mustapha D/Haki.

Mu Dogara da Kan mu

Shirye-shiryen Aminci 0

Mu dogara da kanmu:

Shirine da yake yin bayanni kan yadda al’uma basu maida hankali wajen samawa kansu hanyoyin dogaro.

Mai gabatarwa: Aminu Garba Indabawa

Duniyar Fasaha

Shirye-shiryen Aminci 0

Duniyar Fasaha:

Shiri ne da yake kawo bayani gami da yin sharhi akan al’amuran da suka shafi kimiyya da fasaha.

Tsahon Lokaci: Minti Talatin (30 Mins)

Ranar Gabatarwa: Laraba

Lokacin Gabatarwa: 12:00 – 12:30 na rana.

Shiryawa da gabatarwa: Engr. Kabiru Saleh