LABARAN YAMMA 18TH JUNE 2020

52

Nan gaba kadan da misalin karfe 5 na yamma agogon najeriya, nijar, kamaru da chadi, karibullah Abdulhamid namadobi da Abdulrashid Hussain zasu gabatar muku da labaran yamma.

Ta cikin labaran zakuji cewa Shugaban kasa muhammadu buhari ya koka da kwazon shugabannin tsaron kasarnan.

kasar Amurka tayi Allah wadai da irin kisan kiyashin da akeyiwa alumma a arewacin kasarnan.

a yau shahararren mawakin gargajiya mai suna Mamman shata yake cika shekaru 21 da rasuwa.

sabon shugaban kasar burundi ya kama aiki a yau bayan mutuwar wanda yake kan karagar mulkin PIERR N KURUNZIZA.

muna tafe da labarin wasanni da kuma fagen nishadi. muna dakon ra’ayoyinku.

Comments
Loading...