madara ko zuma

Madara ko Zuma

"Uncategorized", by: - September 29, 2017

Details

Madara ko Zuma:

Shiri ne da yake zuwa muku domin nishadantar da ku masu sauraro musamman masoya kuma matasa. a cikin shirin madara ko zuma ana tattaunawa akan dukkan al’amuran masu da dada wa masoya, ta hanyar tattaunawa da matasa, masoya, samari da ‘yam mata kai tsaye a cikin shirin.

Tsahon lokaci: Awa daya (1hr)

Ranar: Juma’a

Lokacin gabatar da shirin: Karfe biyar zuwa shida na yamma (5:00 – 6:00pm)

Mai Shiryawa:

Masu gabatarwa: Shamsuddeen Mustapha Danhaki da Saddam Abubakar ungogo

Fadi Ra'ayoyin Ku

ra'ayoyin ku

  • Har yanzu muna kan aikin tsarawa da gina wannan shafi.
  • Amma za'a iya cigaba da sauraron shirye-shiryen mu kai tsaye anan!
  • Muna godiya da wannan ziyara. Allah ya bar Zumunci!
  • Ku kasance tare da Aminci Radio "Domin cigaban al'umma..."
close