SAURARI SHIRIN IDON MIKIYA NA 15 06 2020 TARE DA ABUBAKAR HARUNA GALADANCHI

14

Wani matashi ya bayyana cewar bayan mai da yawu tsakaninsa da wani dan karota karshe dai ya jona masa na`urar nan dake shokin  lakar jikinsa ta tabu, harma ya rasa wani sashi na jikinsa.

 

wannan dama wasu labaran na tafe ta cikin shirin, ayi saurare lafiya

 

Comments
Loading...