SAURARI SHIRIN IDON MIKIYA NA 18 06 2020 TARE DA ABUBAKAR HARUNA GALADANCHI

24

WATA KUNGIYAR DAKE RAJIN TABBATAR DA ADALCI DA YAKI DA CIN HANCI DA RASHAWA TA BAYYAN ACEWAR BA DAI DAI BANE IRIN YAND AMANYA KE SANYA BAKI A HARKOKIN BUNCIKEN WANI LAMARI DAKE GABAN MASU BUNCIKE.

 

WANNAN DI NA ZUWA NE BAYAN DA AKA JIYO GWAMNAN KANO GANDUJE NA CEWAR HUKUMAR KARBAR KORAFE KORAFE ZATA CI GABA DA BUNCIKEN TSOHON SARKIN KANO MALLAM MUHD SUNUSI NA 2.

 

AYI SAURARE LAFIYA

Comments
Loading...