Jama`a assalamu alaikum, da fatan an sha ruwa lafiya ta cikin wani sabon shirin na Idon mikiya inda zakuji cewa,

 

Anyi kira ga Jama`a dasu bi shawarwarin likitoci domin kare kai daga cutar CORONAVIRUS.

Kotun tafi da gidanka ta kama wasu yansanda dake wa motoci rakiya a basu na goro anan kano.

 

ayi saurare lafiya

Make Comment

Comment