TA KONE ALMAJIRI DA DUTSEN GUGA AKAN MARKADE

61

Matar ta kada hujja da cewar wai almajirin ya barar mata da markade gami da jefar mata da jariri babban dalilin daya sanya ta saka dutsen guga a wuta ta dinga dodana masa a jiki.

 

Cikakken labarin na tafe ta cikin shirin idon mikiya na gobe litinin da karfe 10:00 na dare sannan a maimaita da karfe 08:30 na safiya.

Comments
Loading...