WASU YAN BUNDIGA SUN HARBO JIRGIN YANSANDA KASA

42

Rundunar ‘yan sandan kasar nan ta Operation Puff Adder ta bayyana cewar a safiyar larabar nan ce, Jami`anta suka kutsa wani sansanin kungiyar ‘yan bindiga ta Ansaru, dake dajin kaduru a jihar Kaduna a inda suka sami nasarar Hallaka tsagerun 250.

An kai harin ne tare da taimakon sojojin sama, kuma ta ce yan ta`addan sun jeho wani jrigin Hukumar sanfurin helikwafta a yayin samamen.

Comments
Loading...