Asabar din nan 25-01 2020 ne Hukumar zabe ta kasa ta sanya za`a sake gudanar da zabuka na yan majalisun tarayya a kana nan Hukumomi 9 dake nan kano.

Kwamishinan yansandan Jihar kano Habu Sani Ahmadu yayi kewayen gani da ido a kana nan hukumomin da aka gudanar da zabukan tare da rakiyar sauran Jami`an tsaro, har ma da rakiyar yan Jarida ciki kuwa har da wakilin Amunci Radio Abubakar Haruna Galadanchi.

A mazabar kureken sani dake karamar Hukumar kumbotso.

Suma mata sunyi dandazo a kumbotso wajan jefa kuri`ar su.

Kwamishinan yansandan Jihar kano tare da sauran jami`an tsrao.

An fara zaben cikin lumana.

Har wayau wani sashe daga karamar Hukumar Minjibir a mazabar Tsamiya.

Make Comment

Comment