Zamantakewar Iyali

"Shirye-shiryen Aminci", by: -

Details

Zamantakewar iyali:

Shiri ne da yake tattaunawa akan yanayin zamantakewar iyali, musamman domin wayar da kai alumarmu a sami ingantaccen gida.

Tsahon lokaci: Minti Talatin

Ranar:

Lokacin gabatar da shirin:

Mai Shiryawa: Usman Tijjani Abdulqadir

Mai gabatarwa: Aisha Shehu Wan.

Fadi Ra'ayoyin Ku

ra'ayoyin ku